Extension-Stats
Fassarar Hausa icon
Android logoAndroid

Fassarar Hausa

By: Arewamedia - Apps

Fassarar Hausa is an Android app providing easy access to Hausa movies, novels, music, and news in one convenient platform.

Fassarar Hausa screenshot 1
Fassarar Hausa screenshot 2
Fassarar Hausa screenshot 3
Fassarar Hausa screenshot 4
Fassarar Hausa screenshot 5
Fassarar Hausa screenshot 6
Fassarar Hausa screenshot 7
Fassarar Hausa screenshot 8
Fassarar Hausa screenshot 9
Fassarar Hausa screenshot 10
Fassarar Hausa screenshot 11
Fassarar Hausa screenshot 12

Features & Capabilities

Zaku iya Amfani Da Wannan Application din na Fassarar Hausa, domin samun Duk wani Abu Daya Danganci Harshen Hausa Cikin Sauki. Kamar - Fina Finai Fassarar Hausa, Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels, ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda baza ku samu A ko ina ba, da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa, Dukka cikin sauki, wannan application din ya tattara muku komai a guri daya, wanda Ya danganci harshen hausa na nishadantarwa da ilimantarwa, zaka iya karanta abubuwan da akasa akai sannan zaka iya downloading din abubuwan da suke A kai a wayarka cikin sauki.Sannan zaku iya amfani da wannan application din wajan siyan data da katin waya a farashi mai matukar sauki.Abubuwan da suke cikin wannan application sune karamar haka:Littafan hausa Na soyayya Da na YakiLabaran Duniyafina finan Hausamusha dariyawakokin hausa hiphophausa songswakokin hausa video da audiomusha dariyafassarar sultan indian hausafassarar Arewa24tarkon kaunaagent ragaf fassarar hausasapne suhanedadin kowa sabon salokwana casa'in Arewa24adam a zangofina finan hausakoyarwa da hausaArewa Trending Newslabaran duniyaArewa Trendinghotunan hausawatattaunawaindia hausafassarar algaitasabuwar fassaranishadantarwa da yaren hausafadakarwaindiyan hausada sauran su.Duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu ako ina ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na ArewaTrending kadai,ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din mu nahttps://www.arewatrending.comDomin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa Kallo.Arewa TrendingLabaran duniya;. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki. Labaran Siyasa. Labarun Wasanni da Kwallon kafa. Labaran Shakatawa. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna

User Growth & Download Statistics

Users
92,711
Rating
4.33 (761)
Version
9.8
Last updated
2024-08-27
Category
Uncategorized
Risk
Unknown impact / Unknown likelihood
Size
40.94 MB
Platform
Android
User growth

No historical snapshots have been imported yet.

Store ranking

No historical snapshots have been imported yet.

Tags

Contact the developer

This directory does not own or operate Fassarar Hausa. Contact the publisher through the official store or website.

Best Fassarar Hausa alternatives

Arewa Kallo

Unknown publisher

No summary is available yet.

Users
0 users
Rating
0.00(0)

Hausa Series Films

Abdu Matashi

Sauke Hausa Series Films don kallon sabbin fina-finai, wakoki, da dariya na Hausa cikin sauki da kyauta. Enjoy nishadi da ilimi yanzu!

Users
217.7K users
Rating
4.88(663)